Kalli Zafaffan Hotunan Rahama Sadau wajen Bautar Kasa NYSC

- Advertisement -

Jaruma rahama sadau itama tana daga cikin jerin masu bautar kasa a wannan shekara wanda alamu sun nuna tana daga cikin tsarin batch A stream B 2021.

Wanda ta danji wani magana a cikin raha a shafinta inda take cewa tana jin ana rade radin chanzawa Nigeria suna zuwa UAR shin dan Allah ba’a bari ta kamala bautar kasarta.

- Advertisement -