Kalli Zafaffan Hotunan Momee Gombe Na Murna Zagayowar ranar Haihuwarta “Birthday”

0
158

A yau ne ranar talata shahararriyar jarumar nan wanda tayi tashe wajen hawan wakokin nanaye na yan Kannywood na arewa wanda tayi fice wajen wakar Jarumar mata tare da Hamisu Breaker.

Yan Boko Haram sun ji ‘ba daɗi’ a hannun sojoji yayin da suka yi yunƙurin ƙwace Dikwa

A yau ne take murna Zagayowar ranar Haihuwarta a turance shine ake kira birthday wanda ta fitar da sababbin hotuna wanda sunka samu aiki daga kamfanin daukar hoto mai suna noblezone.

Ga hotunan kasa ku kalla.

What's On Your Mind?