Itama dai maryam yahaya ta cika shika shikan jaruman matan Kannywood taje shakatawa a kasar dubai wanda waje ne da suke zuwa shakatawa.
Innalillahi ! Daga Yau Karku Sake Alaƙantani Da Addinin Islama – Muneerat AbdulSallam
Wanda duk mace mai jin kanta a masana’antar Kannywood to idan taje ta cika farali idan kuma bata je tana da burin zuwa domin cika faralin yan matan Kannywood wajen shakatawa.
Ga Hotunan nan kasa sai ku sha kallo.
976 total views, 9 views today