Bidiyo: kalli Yadda aka gwangwaje HAMISU BREAKER da kyautar Motoci Biyu Na Miliyan 5 Wajen Biki

- Advertisement -

kalli Yadda aka gwangwaje HAMISU BREAKER da kyautar Motoci Biyu Na Miliyan 5 Wajen Biki

Hamisu Yusuf Breaker ya samu gaggarumar kyauta daga wajen buki Wanda yayi matukar jin dadin wannan kyautar.

Wanda har ya wallafa a shafinsa na Instagram da youtube akan jin dadi.

Ga bidiyon nan kasa.

- Advertisement -