Kalli Wata Sabuwar Lalatar Da Akeyi da shigar musulunci

0
48

Kalli Wata Sabuwar Lalatar Da Akeyi da shigar musulunci

Wannan na cikin bidiyon nan wanda yake amfani da shigar musulunci yana yin abinda yaga dama wanda baikamata ace musulmi yana aikata tasu ba ana kiransa da Alhaji musa a cikin bidiyoyinsa da yake yi shine me mallakar tasha youtube da ake daura wadannan bidiyoyin ya dade yana wannan bidiyoyi babu wanda ya taba yinkurin yi masa magana daga cikin malamanmu.

Innalillahi Wa’inna Illaihirraju’un Kalli Cikakken Barnar Da Aka Yiwa Hausawa a kasuwar shasha Oyo

Sai a cikin yan kwanakin nan muka fara ji mutane solar fara korafi akan abinda yake aikatawa da shigar musulunci malamai solar fara tasowa suna magana kuma sai daga baya sukayi shiru gaskiya wannan abu ne wanda yakamata muyu yaki dashi domin yana cin fuskar musulunci ne kuma yana batama musulunci suna duba da yadda yakeyin bidiyonsa idan kuka kalli wannan wanda muka kawo maku zakuga gabaki daya bai dace ba.

Ga bidiyon nan ku kalla.

What's On Your Mind?