Kalli Kwana 8 Da Rana Tsaka A Wannan Wata Na Ramadan Yana Zina Da Ni – Bara’atu

- Advertisement -

Kalli Kwana 8 Da Rana Tsaka A Wannan Wata Na Ramadan Yana Zina Da Ni – Bara’atu

Yadda aka san wani saurayi ya yaudari wata yarinya wai ita Bara’atu a cikin wannan wata me albarka a tsakar rana ya kwashe kwanaki 8 yana lalata da ita abun tausayi.

Kalli Kwana 8 Da Rana Tsaka A Wannan Wata Na Ramadan Yana Zina Da Ni – Bara'atu

An yi hira da wannan baiwar Allah a wata jarida inda take bayanin duk abubuwan da suka faru a ciki, a cikin bidiyon bidiyon da ke ƙasa da muka kawo muku.

Basarake Mai Daraja Ta Daya Ya Kwanta Dama A Adamawa

Ku kiyayi yadda ya yaudare ta kuma ku kiyaye yaranku. Allah ka tsare mana mutuncin mu.

- Advertisement -