BIDIYO: kalli Jawabin Godiya Daga Bakin Sabon Sarkin Zazzau

0
108

A jiya ne Mai girma gwamnan kaduna nasiru El-rufai ya naɗa sabon sarkin Zazzau bayan mutuwar mai martaba shehu idris kuna mako ukku kenan.

kalli Jawabin Godiya Daga Bakin Sabon Sarkin Zazzau

Sai gashi jiya dai anyi sabon sarkin a garin zaria da ke jahar kaduna wanda muke masa fatan Allah ya taya shi riko amen.

BIDIYO: Bazan Mutu Ba sai Na Adam A Zango – Sakon Tsohuwa zuwa Zango

Ga bidiyon nan kasa.

What's On Your Mind?