Wani gari a Kasar China a safiyar, Alhamis ya ga abin mamaki inda Rana ta rabe zuwa gida 3 kuma a Lokaci guda.
Ranar ta tsaya a haka har tsawon awanni akalla 3. Abin ya farune a wani gari me suna Mohe dake kusa da iyakar kasar da Rasha.
Shafin Hutudole na ruwaito,lamarin ya farune daga Allah, amma dai su masana solar saka masa sunan Solar Canines wanda ba kasafai ya cika faruwa ba a kasar.
Abin ya faru daga karfe 6:30am zuwa 9:30 na safiyar yau. Ma’aikatar kula da yanayi ta kasar ta saka hotunan a shafinta inda aka ga haske guda 2 a sama.
Momy Gombe ta nuna ‘kwarewa, a yayin da aka ɓarke da kuka lokacin da ake ɗaukar mata tambayoyi
(*3*)
897 total views, 3 views today
Be the first to comment