Kalli Hotunan Sabuwar Fasahar Inganta Karatun Allo Na Zaure

0
35

Masha Allah Da Farko Dai Zamu Fara Mika Godiyar My Ga Allah Uban Gijin Talikai Mai Kowa Mai Komai Wanda Ya Kagi Sammai Da Kassai Da Dukkan Bainda Ke Duniya Da Lahira.

Da farko Zanyi Jinjina zuwa ga matashin da ya kirkiro wannan Fasaha, an Bayyana sunansa a matsayin Umar Bandir dan jahar Adamawa, Tabbas yayi kokari sosai, Allah ya sakamasa da Alkhairi!

Sannan ya dace Mahukuntan najeriya su gane cewa, karatun Allo yana daga cikin karatuka dake taimakawa wurin yaye duhun jahilci a bangaren addinin musulunci.

Wannan Fasaha wata dama ce da najeriya ta dade tana jira, manyan Kungiyoyin duniya dake kawowa najeriya tallafi ta bangaren karatu sunyi iya bakin kokarin su wurin ganin solar zamanantar da wannan karatu, amma ina solar kasa!

Abunda ya dace yanzu shine, Gwamnati ta ware wasu kudade wurin kero Irin wadannan fasahohi domin cigaban karatun addinin islama.

Allah ya Taimaki musulmai da musulunci! ameen Summah Ameen Dan Allah Wanda Duk Ya Samu Wannan Publish Da Ya Taimaka Ya Turashi Zuwa Fb WhatsApp Twitter Instagram Da Sauran Su.

Ga Kumah Karin Hotuna:-

What's On Your Mind?