Kalli Hotunan Gidan Yari Mafi Kyawu A Duniya

0
163

Wannan shi ne gidan yari mai suna ‘Bastoy’ a ƙasar Norway, shi ne gidan yari mafi kyawu da ƙayatuwa a duniya.

Na ga mutane da yawa suna mamaki idan aka ce musu wannan gidan yari ne, amma abin da ba su sani ba , Yawancin gidajen yarin ƙasashen ƙetare bayan ƙasancewar su ƙayatattu waɗanda akwai kayayyakin extra rayuwa a cikin su, doriya akan haka, ana baiwa fursunoni alawus-alawus duk wata, bugu da ƙari kowanne fursuna yana da damar da zai iya fita waje ba tare da rakiyar jami’in tsaro ba sannan ya dawo da kansa.

Jaridar rariya ce ta fitar da wannan sanarwa.

What's On Your Mind?