Kalli Hotunan Dan 23yrs Ya Auri Shahararriyar Yar siyasa Mai 45yrs Barr Jamila Babuba

- Advertisement -

Wani Matashi mai suna Adam modibbo mai shekaru 23 da haihuwa ya auri shahararriyar yar siyasa barr Jamila babuba a yola jahar Adamawa.

Anyi auren ne 18 ga watan mayu sunyi bukin liyafa a 31 ga watan mayu wanda buki yayi sha’awa sai ku kalli hotuna gasu nan kasa.

- Advertisement -