Kalli Hotuna Yadda Anka Gudanar Da Jana’izar Mahaifin Dr Rabi’u Musa Kwankwaso

0
63

Yanzu Yanzu An yi jana’izar mahaifin tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso.

An binne Alhaji Musa Saleh Kwankwaso ne a harabar masallacin gidan Rabiu Kwankwaso da ke Miller Road a Bompai da ke Kano bayan sallar Juma‘a.

Domin Samun Video Na Jana’izar Mahaifin Dr Rabi’u Musa Kwankwaso Ku Kasance Tare Damu A Wannan Shafin Na PressLoadedng.Com Akan Lokaci Zaku Samu Sabbin Labarai Da Dume Dumensu.

Shiga  Nan Domin Kallon Video:-

https://youtu.be/Gd4xnnSIm9g 

Kada Ku Manta Kuyi Share Zuwa Facebook WhatsApp Twitter Instagram and others Ga Kumah Karin Hotunan Jana’izar Mahaifin Dr Rabi’u Musa Kwankwaso Nan Kasa.

Ga Karin Hotunan:-

kuyi Comments da Addu’oin Dan Allah.

What's On Your Mind?