Kalli Hotuna daga Gidan Lawal Ahmad Da Matarsa Yayansa Barka Da Sallah

- Advertisement -

Jarumi lawal ahmad wanda yayi suna a cikin wani shiri mai dogon zango mai suna izzar so wanda ake kira umar hashim a cikin wannan labari shima ya bayyana hotunan matarsa da yayansa na taya al’ummar musulmi murna sallah Allah ya karbi ibadarmu amen.

- Advertisement -