Kalli Hotuna Daga Gidan Hafsat Idris ita Da ‘Ya’yanta Barka Da Sallah

- Advertisement -

Jaruma Hafsat idris ahmad wanda aka fi kira da Hafsat barauniya irin taka leda da tayi a fim din barauniya wanda ya burge jama’a irin yadda tayi salo na yan wasan kwaikwayo a ciki shi yasa ake kiranta da barauniya amma ba g
Barauniyar gaske bace.

Wanda wannan kadan ne daga wankan sallah na ita da yaranta munka kawo muku domin mun fara kenan in sha Allah.

- Advertisement -