Kalli Hotuna daga Gidan Aminu Saira Da Matarsa Yayansa Barka Da Sallah

- Advertisement -

Babban daraktan shirya fina finai na Kannywood aminu saira kenan da uwar yayansa da yaransa suna taya dukkan al’ummar musulmi duniya barka da Sallah.

Wanda suna cikin koshin Lafiya Allah ya karbi ibadarmu ya maimaita muna daka da manya ko a shagala ga masu kallon fina finai musamman labarina mai dogon zango wannan shine bai bada umurni kamar yadda ya alkawalanta muku cewa bayan sallah nan za’a fara haskakawa sabon zangon na ukku.

- Advertisement -