Kalli Hoton Wani Fasto Da Anka Kama Ya Kashe Matar Sa

- Advertisement -


Babbar Magana, An kama shugaban cocin Omega world Global Ministries, Fasto Mista Enoch daga jihar Abia ya kashe matarsa ya binne ta a rami.

Manuniya ta ruwaito lamarin ya faru ne a garin Ikot dake Okon Clan, a cikin karamar hukumar Eket ta jihar Abia.

Bayanai sun nuna jama’a sun rika jin doyi lamarin da yasa sukayi bincike har dai asirinsa ya tonu, yanzu haka yana hannun jami’an tsaro.

Duniya inah Zaki Damu Wannan Al’Amari Haka..!!!

Allah ya Kyara ya karemu da Shiga Irin Wannan Halin.

- Advertisement -