Wannan hoton da rahama sadau na dauka kusan kirginta duk a waje ya jawo mata cece kuce sosai a shafinta na Instagram.
Wanda har fati washa nayi mata martani da nuna alamar kuka akan wannan hoto. Inda ta wallafa “na shiga ukku”.
Nan ne fa kaga martanin mutane ba daman nan kuma ta sanya cewa.
Yau dai Limamin Wuff Ya Bayyana Yadda sunkayi Da Matarsa Da zai Mata Kishiya Tana sabuwa Amarya
“Sai da kika sa”.
388 total views, 1 views today
Be the first to comment