Kalli Hajiya Nafisa Izzar So Ta Bayyana Yaranta Da Yadda Take Farin Ciki Idan Ta Tuna Tayi Ta Haihu (Aisha Izzar so)

- Advertisement -

Kalli Hajiya Nafisa Izzar So Ta Bayyana Yaranta Da Yadda Take Farin Ciki Idan Ta Tuna Tayi Ta Haihu (Aisha Izzar so)

Shahararriyar jarumar kannywood kuma sabuwar shiga masana’antar wacce take samun gagarumar nasara tare da izar dan haka silo na wannan shirin ta shahara sosai a lokaci guda kuma ta samu masoya saboda tana da hazaka sosai a jerin fim dinta.

Kalli Hajiya Nafisa Izzar So Ta Bayyana Yaranta Da Yadda Take Farin Ciki Idan Ta Tuna Tayi Ta Haihu (Aisha Izzar so)

A yau ta bayyana irin murnar da ta yi na aure da samun yara kafin ta shiga harkar fim da bidiyo inda ta bayyana kanta a matsayin mafaka.

Kalli Bidiyo Yanda Akayi Jana’izar Margayi Idris Deby

- Advertisement -