Kalli Bidiyon Zan Auri Ashiru Nagoma in zauna Da shi in ya Amince cewar wata Matashi Budurwa Rukayya

0
20

Kalli Bidiyon Zan Auri Ashiru Nagoma in zauna Da shi in ya Amince cewar wata Matashi Budurwa Rukayya

Wata budurwa da ke da tsakar gida mai suna Rukayya, mazauniyar Omen, ‘yar asalin jihar Filato, wacce ta sha alwashin auren babban daraktan Ashiru Nagoma.

Wanda ya nuna yadda taga ya nuna cewa tunda haukansa yana da nasaba da rashin aure wanda shima babban lamari ne.

Kalli Bidiyon Abinda Ya Faru Bayan fatawar sakin aure a Film. Dr Bashir ya sake yin magana akan buga ‘kwallon ‘kafa

Ta nuna cewa za ta dawo Najeriya don ceton ran wannan bawan Allah ta hanyar ba ta lambar ta ga duk wanda zai iya tuntubar dangin daraktan.

Ga bidiyon abinda ya faru nan munkawo maku asha kallo lafiya.

What's On Your Mind?