Kalli Bidiyon Yadda Yanzu Yanzu Gwamnatin Jahar Kano Ta Fara Rushe Gine Ginen Filin Mushe Daf Da Masallacin Abduljabbar
Gwamnatin jihar Kano ta rusa ginin “Filin Mushe”.
Wannan sabon aikin ya bi umarnin gag da aka ba Sheikh Abduljabbar kan rikice-rikicen da ke faruwa sport da yanayin wa’azinsa.
Ga bidiyon abinda ya faru nan munkawo maku asha kallo lafiya.