Kalli Bidiyon Yadda Sadiq Sani Sadiq ya cika da mamaki yayin da matar sa ta shirya masa birthday na bazata kannywood

0
82

Kalli Bidiyon Yadda Sadiq Sani Sadiq ya cika da mamaki yayin da matar sa ta shirya masa birthday na bazata kannywood

Kalli bazatar da matar shahararren jarumin kannywood sadik sadik matarsa tayi masa a birthday dinshi ranar murnar zagayowar shekarar haihuwarsa.

Wannan bazata taba wannan jarumi mamaki matika kamar yadda kuma idan kuka kalli wannan bidiyon dole ta baku wannan mamaki ga bidiyon nan kasa mun kawo maku

Babbar Magana ! Ana Zargin Abduljabar Da sa hannu A Kisan Babban Malami Sheikh Ja’afar Mahmud Adam kano

Ga bidiyon abinda ya faru nan munkawo maku asha kallo lafiya.

What's On Your Mind?