Kalli Bidiyon Yadda Mata Da Mazan Hausawa Ke Rawar Koroso A Bainar Jama’a

- Advertisement -


A Cikin Wannan Faifan Bidiyon Zamuga Yadda ‘Ya ‘yan Hausawa Ke Rawar Koroso Wadda Komai Iskancin Ka Sai Ta Girgizaka.

Mun Tuntubi Wasu Fitattun Masana Wakokin Rawar Koroso A Birnin Jahar Neja State A Kabilar Nufe Sumah Sunce Ba Haka Suke Wannan Rawar Ba.

Sun Kara Da Cewa Su Ire Iren Rawar Da Sukeyi Daban Be Da Irin Wannan Kallar Bidiyon Yadda Suke Rawa, Inda Suka Ce Duk Rawar Da Sukeyi Tanada Asali Da Salsala Kuma Muhimmanci Yin Ta A Garesu.

Ga Dai Video Nan Kasa Kusha Kallo Lafiya Ku Ga Yadda Wadannan Yaran Ke Rawar Koroson Kada Ku manata Kuyi Share lolZuwa Facebook WhatsApp Instagram Twitter Da Telegram.

- Advertisement -