Kalli Bidiyon Yadda Batun auren Ummi Rahab yarinyar film din Ummi shin da gaske Adam A Zango zai aurar da ita yan matan kannywood

0
102

Batun auren Ummi Rahab yarinyar film din Ummi shin da gaske Adam A Zango zai aurar da ita yan matan kannywood

Gaskiyar maganar auren ummi rahab wanda mutane masu dimbin yawa suke bukatar amsar hakikanin gaskiyar shin da gaske ne aure zatayi idan aure zatayi meyasa kuma ta dawo yin film amsa da kowa yake bukata kenan.

Insme,U-Work, Getapp,Ashe Dai Yan caca ne kuma kudinma Haramun ne ~ Dr Engr Bashir Aliyu Umar

Tunda wannan yarinya ummi rahab ta daura wadannan hotunan a shafinta na instagram ga bidiyon da zaku ji amsar wannan tambayoyi nan mun kawo maku.

Kalli Bidiyon a Kasa

What's On Your Mind?