Kalli Bidiyon Yadda Auren yarinyar Hafsat Idris ya bawa mutane mamaki/Duk shekara sai an bada labarin mutuwata Jamila Nagudu

- Advertisement -

Auren yarinyar Hafsat Idris ya bawa mutane mamaki/Duk shekara sai an bada labarin mutuwata Jamila Nagudu

Auren yarinya da shahararren jarumin kannywood hafsat idris barauniya ya ba mutane mamaki da kuma birge mutane saboda kowa yasan cewa yarta ma zata shiga harkar fim.

A kowace shekara, ana yada labarin mutuwar Jamila Nagudu kuma ana hada bidiyon yadda aka binne ta.

Kalli wani video aisha tsamiya wanda ya dauki hankulan mutane

Ga bidiyon abinda ya faru nan munkawo maku asha kallo lafiya.

- Advertisement -