Kalli Bidiyon Yadda Aisha tsamiya tayi zazzafan suka akan masu bata mata suna kannywood

0
314

Kalli Bidiyon Yadda Aisha tsamiya tayi zazzafan suka akan masu bata mata suna kannywood

jarumar kannywood kuma ‘yar kasuwa aisha aliyu tsamiya ta fito don nuna rashin jin dadinta da wasu abubuwan da ake mata a shafin ku na sada zumunta wasu mutane na amfani da sunanta.

Kalli Bidiyon Yadda Aisha tsamiya tayi zazzafan suka akan masu bata mata suna kannywood

Suna yaudarar mutane kuma suna amsar kuɗi. Me yasa tayi wannan bidiyon don karfafawa mutane gwiwa da kar su kara tura kudi zuwa Fb maimakon Fb kuma ta sanya wannan bidiyon cikin kyama

Allah Mai iko An Haifi Jariri Da Azzakari Uku

Ga ku da ke buƙatar kallon bidiyo na gashinmu mun kawo muku kallo lafiya.

What's On Your Mind?