Kalli Bidiyon Yadda Adam a zango tare da yar sa ummi sun girgiza Yan Matan Kannywood da sabon film din su

0
178

Kalli Bidiyon Yadda Adam a zango tare da yar sa ummi sun girgiza Yan Matan Kannywood da sabon film din su

Dukkanin alamu sun nuna cewa wannan yarinyar ta dawo kannywood ne tare da sha’awarta saboda ta fara jawo hankalin mutane masu kaunar kallon fina-finan kannywood wanda a yanzu haka ake maganarsa kasancewar wannan yarinyar ta fi kowace ‘yar kannywood kyau.

Wasu mutane na iya gane ta wasu kuma ba za su iya gane ta ba. Wannan ita ce yarinyar da ke fim ɗin Ummi da suka girma tare da ita.

Yanzu-yanzu: Buhari ya sallami Buratai, da sauran hafsosin tsaro, ya nada sabbi

A cikin wannan bidiyon, mun kawo muku farkon wanda ya zama mutum a cikin sansanin.

Kalli Bidiyon a Kasa

What's On Your Mind?