Kalli Bidiyon : Wata Sabuwa: Magoya Bayan AbdulJabbar Sun Fara Yiwa Naziru Barazana Akan Martanin Da Yayi Masa

0
41

Kalli Bidiyon : Wata Sabuwa: Magoya Bayan AbdulJabbar Sun Fara Yiwa Naziru Barazana Akan Martanin Da Yayi Masa

Bayan sarkin waka yayi martani akan irin abubuwan da ya fadi cewa yaji Abduljabar yana fadi yace ko yan sha’i basa haka amma sai gashi an samu wani a garin kano yana cin zarafin manzon Allah da sahabbansa.

Wanda shine yana samun barazana iri irin daga magoya bayan Abduljabar shi naziru inda ya fito yayi magana a idon duniya domin asan yadda abun yake.

Kalli Bidiyon Dalilin Izzar so episode 36 kalli matsalolin da aka samu a ciki wanda ya suka hana a sake shi kannywood

Ga bidiyon abinda ya faru nan munkawo maku asha kallo lafiya.

What's On Your Mind?