Kalli Bidiyon Sabuwar Rawar Iskanci Da Mata Suke Ta Kwance Zani Akan Sabuwar Wakar Ado Gwanja

0
49

Kalli Bidiyon Sabuwar Rawar Iskanci Da Mata Suke Ta Kwance Zani Akan Sabuwar Wakar Ado Gwanja

Kalli yadda wasu yaran hausawa suke rawar zubar da mutuncinsu su dana ma sauran hausawa saboda ansan wannan ba tarbiyar yaran hausawa bace akan wata wakar mawakin mata ado gwanja.

Subhannallah Kalli Bidiyon Yadda Aka Kama Wanj Yana Saka Laya Acikin Kabari Innalillahiwainnailaihiraju’un

Maganar da malamai suke akan wadannan mawakan gaskiya ce babu abinda suke yi sai kokari da bada gudunmuwa wajen ganin solar lalata tarbiyar yaya mata Allah yayi mana maganinsu kuma ya kara shiryamu.

Ga bidiyon abinda ya faru nan munkawo maku asha kallo lafiya.

What's On Your Mind?