Kalli Bidiyon!!! Innalillahiwainnailaihiraju’un Yanzu Yanzu Shugaban Kungiyar Jama’atul Izala Dr Abdullahi Bala Lau..

0
15

Innalillahiwainnailaihiraju’un Yanzu Yanzu Shugaban Kungiyar Jama’atul Izala Dr Abdullahi Bala Lau

Shugaban Kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Ikamatis Sunnah na tarayyar Nijeriya Ash-Sheikh Dr Imam Abdullahi Bala Lau, a madadin kungiyar yana mika sakon ta’aziyya ga iyalai da ‘yan uwa bisa babban rashi na dattijo Alh Muhammadu Gambo Jimeta, tsohon babban sufetan ‘ yan sandan Nijeriya wanda Allah yayiwa rasuwa a ranar Alhamis da ta gabata.

Sheikh Bala Lau ya siffanta marigayin a matsayin daya daga cikin dattaban da suka yiwa addini da kasar su hidima tsawon rayuwar su.

Young Ustaz ya kwancewa masu kayan mata laya Yaudara ce kawai da Damfara

Allah ya jika sa ya gafarta masa. Amin.

Kalli Bidiyon a Kasa

 175 total views,  3 views today

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here