Kalli Bidiyon!!! Innalillaahiwainnailaihiraju’un Tabbas Alummar Fulani Makiyaya Ku Kalli Yadda Akaiwa Fulani A Kudu.

0
78

Kalli Bidiyon!!! Innalillaahiwainnailaihiraju’un Tabbas Alummar Fulani Makiyaya Ku Kalli Yadda Akaiwa Fulani A Kudu.

Fulani kabilu ne da suka samo asali tun karni na 15 daga manyan yankuna biyu a Senegal da Guinea Conakry, Futa Toro da Futa Jalloh.

Daga nan suka ci gaba da bazuwa ko’ina a duniya musamman Yammaci da Afirka ta Tsakiya don neman abinci ga dabbobinsu da ingantacciyar rayuwa.

Kodayake babu wani takamaiman adadin Fulani a duniya, amma an kiyasta solar kai akalla miliyan 45, kuma su ne mafiya girma a Afirka ta Yamma.

“Baya ga Afirka ta Yamma, Fulani suna nan a kasashen da dama na nahiyar, musamman ma a tsakiyarta,” in ji Dr. Ahmad Shehu, Bafulatanin masanin tarihi kuma malami a Sashin Nazarin Harsuna a Jami’ar Bayero, Kano.

Kalli Bidiyon Yadda Tabbas Sadiq Sani Sadiq Ya Cika Da Mamaki Kwarai Dagaske Kan Birthday Din Bazata Da Matarsa Ta Shiry

Fulaniasashen Fulanin characteristicsaya daga cikin halayen mutanen Fulanin shine ƙauracewar dabbobi daga ƙasa zuwa ƙasa, shi ya sa ake samunsu a ƙasashe da yawa, musamman a Afirka.

Ga bidiyon abinda ya faru nan munkawo maku asha kallo lafiya.

What's On Your Mind?