Kalli Bidiyon Adam A Zango Yana Godewa Ali Nuhu Kan Wani Abin Alkairi Da Yayi Masa

- Advertisement -


Kalli Wannan Fitacen Jarumin Kannywood Kumah Shahararren Jarumin Kannywood Adam A Zango Ya Yabama Tare Da Godema Ubangidan Sa A Harkar Kannywood Wato Ali Nuhu, Inda Yayi Rubutu Ga Ubangidan Nasa Masu Daukar Hankali
Adam A Zangon Ya Bayyana Godiyar Tasa Ce A Shafinsa Na Instagram. Inda Yayi Yabo Sosai. Domin Kallon Bayanin Nasa Kalli Wannan Videon Dama Wasu Labaran.

- Advertisement -