Kalli Bidiyo Yanda Akayi Jana’izar Margayi Idris Deby

0
305

Kalli Bidiyo Yanda Akayi Jana’izar Margayi Idris Deby

Kalli Bidiyo Yanda Akayi Jana’izar Margayi Idris Deby Wannan Bidiyon DA Muka Dauro Maku A yau.
Bidiyo Ne Na Yanda Anka Gudanarda Jana’izar Margayi Tsohon Shugaban Kasan Chad.

Idriss Deby ga Bidiyon Ku Kallah Ya allah ubangiji Ya jiqanshi Amin Mukuma Yamana.

Sauqin Namu Idan Tazo AmeenAmeen Ya hayyu Ya Qayyum.

Ga bidiyon sai ku kallah Kugani Sannan Kumana share na Bidiyon Mungode.

What's On Your Mind?