Kalli Bidiyo Yadda Aljannu Ke Zina Da Mata Tare Da Maganin Faruwar Hakan

0
54


Wannan Ba Sabon Abu Bane Idan Kunji Anacewa Aljannu Na Zina Da Matan Aure Ko Budare Sau Da Yawa Zakuga Mace Bata Sha’awar Maza Ko Mijinta Wanda Yakeda Hakki A Gareta.

Malan Mai Magada Annabawa Sunyi Bayani Da Fatawowi Daban Daban Domin Warwarewa ‘Yan Uwa Musulmai Wannan Al’amari Dake Cimamah ‘Yan Uwa Tuwo A Kwarya.

Wannan Bidiyon Zakuji Fatawa Daga Fitacen Malamin Nan Na Kano Alshekh Mal Ibrahim Daurawa Kano, Shine Dauke Da Faifan Bidiyon Yadda Aljannu Ke Zaunawa Da Matan Aure Ko Budare.

Ku Tura Zuwa Ga Sauran Jama’a Domin Sumah Su Karu Da Wannan Fatawa.

What's On Your Mind?