Kalli Babbar Matsalar Da Adam A Zango Tare Da Babbar Yarinyarsa Ummi Rahab Suka Shiga

- Advertisement -

Kalli Babbar Matsalar Da Adam A Zango Tare Da Babbar Yarinyarsa Ummi Rahab Suka Shiga

Shahararren dan wasan fim din hausa na kannywood adam a zango da babbar yarsa ummi rahab wanda ake ganinsa a matsayin mahaifinta solar samu matsala babba a shafin su na sada zumunta watau an yi kutse a shafin su na instagram a lokaci guda.

Kalli Babbar Matsalar Da Adam A Zango Tare Da Babbar Yarinyarsa Ummi Rahab Suka Shiga

Wannan bidiyon nasu shine don nuna alhininsu da alhinin abinda ya faru tare da neman afuwar masoyansu insha Allah nan ba da dadewa ba za’a maido musu da lissafin su.

Yarinyar Da Aka Yankewa Gaba (Farji) Ta Warke (Hotuna)

Ga bidiyon abinda ya faru nan munkawo maku asha kallo lafiya.

- Advertisement -