Kaico!! Ka Cika Mara Imani – An Kamashi Ya Yanke Kan Yaro Da Kwakule Idanu

0
18

Wannan bidiyo dai yayi matukar baka mamakin wannan yaro irin rashin tausayinsa na irin yadda ya yanke yaro dauke da kwalkwale idanu.

Yansanda a jihar Bauchi solar kama wani Musa Hamza dan shekaru 22 da zargin yanke kai da kuma kwakule idanun wani yaro dan shekaru 17, Adamu Ibrahim.

An kama matashin daya yanke kan yaro da kwakule masa idanu a Bauchi – Hotuna

Kaico!! Ka Cika Mara Imani – An Kamashi Ya Yanke Kan Yaro Da Kwakule Idanu

Kakakin ‘yansandan jihar, DSP Ahmed Muhammad Wakili ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace an kama wanda ake zargine unguwar Wake dake Alkaleri na jihar, ranar 21 ga watan Disamba.

Yace Musa ya ja Adamu zuwa daji wanda kuma makwabcinsu ne inda ya kasheshi ya kwakule idanunsa

Ga bidiyon nan kasa ku kalla.

What's On Your Mind?