Yayi kyau!!! Kafafen Watsa Labarai Na Ketare Sun Gamsu Da Farfadowar Tattalin Arzikin Sin

0
28

Yayin da aka bude bikin baje koli na kasa da kasa a hukumance, na kamfanonin kirar ababen hawa a birnin Beijing fadar mulkin kasar Sin, mafiya yawa daga kafafen watsa labarai na kasashen ketare dake sanya ido a baje kolin photo voltaic gamsu, da yadda tattalin arzikin kasar ta Sin ya farfado cikin sauri.

Kafafen Watsa Labarai Na Ketare Sun Gamsu Da Farfadowar Tattalin Arzikin Sin

Wasu kafafen photo voltaic bayyana gudanar da wannan biki, a matsayin alama dake shaida nasarar da kasar ta samu a bangaren yaki da cutar numfashi ta COVID-19, yayin da a wannan gaba kuma, wasu birane dake kasashen Turai ke ci gaba da aiwatar da dokar kulle, kana adadin wadanda suka harbu da ita a Amurka ya haura mutane miliyan 7.

Kamfanin dillancin labarai na “Associated Press” ya wallafa wani rahoto mai nuna cewa, farfadowar tattalin arzikin Sin, da bunkasar kasuwannin kira da sayar da ababen hawa na kasar, photo voltaic sha gaban na sauran kasashen Turai da Amurka. Rahoton ya ce Sin ce kasa ta farko cikin kasashe masu karfin tattalin arziki, wadda tattalin arzikin ta ya farfado cikin sauri, don haka da dama daga kamfanonin kirar ababen hawa ke karkata zuwa ga kasar ta Sin.

Ayyukan More Rayuwar Sin Sun Taimakawa Tattalin Arzikin Duniya

Alkaluma daga kungiyar kamfanonin kirar ababen hawa ta kasar Sin photo voltaic nuna cewa, a watan Agustan wannan shekara, jimillar adadin ababen hawa da aka kera a kasar ta kai miliyan 2.119, adadin da ya karu da kaso 6.3 bisa dari a shekara guda. Kaza lika yawan ababen hawan da aka yi cinikayyar su ya kai miliyan 2.186, adadin da ya karu da kaso 11.6 bisa dari a shekara guda.

Wannan ne dai bikin baje kolin kamfanonin ababen hawa na farko na kasa da kasa da Sin ta shirya, tun bayan barkewar wannan annoba, duk da cewa an daga lokacin sa daga watan Afirilu zuwa watan Satumbar nan.
Baje kolin ya hallara wakilai da jami’an kamfanonin kirar motoci daga sassa daban daban na duniya, baya ga kafofin watsa labarai na ketare da suka samu halarta. (Mai fassarawa: Saminu daga CRI Hausa)

What's On Your Mind?