Jarumar ta wallafa a shafinta na Instagram cewa: “Budidaddiyar wasika zuwa gareki bayarabiya yar tuwo tuwo nagode Allah nake karya banida aure ai matar aure karya tafi illar akan budurwa kuma Dan ubanki ke kinsan baki da gori akaina ko ada nina bar maki miji kika aura amma wallah idan kika cigaba da Kare masu laifi zanci ubanki na nuna maki ni mara kunyar CE ta gaske ai bansan kinyi ba sai yanxu nagani kinabata suna mace mai daraja akannywood wadda tafiki nàsaba da tarihi mai kyau arayuwa kowa yasani @hafsatshehu48
Batanci ga Annabi: An kafa sharudda 4 a kan mika Rahama Sadau gaban kotu
@rashidamaisaa ita uwarkice taci uwarki arashin kunya da sanin manya ita tanada bakin da zata kare kanta shrgiya yar dakan kuka yar maula yar ci da addini kina cinye kudin miskinan kiji tsoran allah ki kulada da matsalar gabanki.”
https://www.instagram.com/p/CHSL_vcl4PH/?utm_source=ig_embed&ig_mid=5CCA53F6-5471-4CAF-BE15-C1759BF98518
916 total views, 3 views today
Be the first to comment