Ka rushe kwamitin yaki da cutar Coronavirus/COVID-19 babu abinda suke sai satar kudi~PDP ga Buhari

0
8

Jam’iyyar PDP ta ce bata ga amfanin kwamitin yaki da cutar Coronavirus/COVID-19 ba na gqamnatin tarayya.

Tace babu abinda kwamitin yake in banda sanar da yawan mutanen da suka kamu da cutar da wanda suka mutu, sai kuma amfani da wannan yanayi da ake na cutar ana satar kudi.

Ka rushe kwamitin yaki da cutar Coronavirus/COVID-19 babu abinda suke sai satar kudi~PDP ga Buhari

Tace kamata yayi ace kwamitin ya shiga binciken ya da za’a gano rigakafin cutar kamar yanda sauran kasashen Duniya suke amma hakan ya faskara.

Bidiyo: Zan Auri Ashiru Nagoma in zauna Da shi in ya Amince cewar wata Matashi Budurwa Rukayya

Shafin hutudole ne na ruwaito Sanarwar information fito daga me yada labaran PDP, Kola Ologbondiyan tace tana kira ga shugaba Buhari ya rusa wanna kwamiti a bar NCDC ta yi yaki da cutar.

Tace kuma ta yi mamakin a cikin kasafin kudin 2021 babu tanadin siyo kayan yaki da cutar tace amma hakan ba abin mamaki bane dan dana gwamnatin ta Buhari babu abinda ta tabukawa ‘yan Najeriya.

 360 total views,  3 views today

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here