Jazallah – Aya Ne Ga Masu Hankali

0
46

Jazallah Aya Ne Ga Masu Hankali

A cikin zamaninmu ba a yi irinsa ba, kuma da wuya a sake samun kamarsa. Mutane mafiya daraja su ne wadanda Allah ya ce ma na: K3:169 “Kada ka yi zaton wadanda aka kashe (ko suka mutu) a cikin hanyar Allah matattu ne, a’a rayayyu ne su, a wurin ubangijinsu.” Na yi imani cewa, Malam […]

Matasan Arewa: Gaba Kura Baya Siyaki

What's On Your Mind?