Jaruman Kannywood Sun Fashe Da Kuka Bayan Ganin Kashe Manoma Da Anka yi A Borno

0
131

Jaruman Kannywood Sun Fashe Da Kuka Bayan Ganin Kashe Manoma Da Anka yi A Borno

Jaruman masana’antar Kannywood sunyi nasu martani irin yadda sunkayi ruwa da tsaki wajen zaben Buhari amma abinda ya sakawa mutane da shi , shine yana kallon na kashen al’ummar musulmi yayi shiru gum da bakinsa.

Wanda Stephanie jarumar dadin kowa tana kuka tana zubar da hawaye sosai akan wannan abu.

Yayinda ita mama daso itama kuka babu kaf kaftawa wanda tana martani akan wannan kisan gila.

Wata sabuwa! Sharariyar blogger Linda Ikeji Mai Bilyoyin Naira Na Neman mijin Aure

Wanda shi kuma jarumi sadiq sani sadiq harda wallafa rubuta a bidiyon nasa.

Ga abinda ya rubuta.

“Wallahi irin wanga yanayi naka gujewa shugabannin kasar nan kunyi rantsuwa zaku kare dukiyoyi da rayukan al’ummar Ku, yanzu gashi da alama dai abin yafi karfin Ku musamman Shi shugaban kasar najeriya da Allah ya jarrabe ka da azzalumai solar zagaye ka solar Ki bari kayi abin da ya dace solar Ki bari malamai da sarakuna Su zo Domin Su tunatar da kai irin hatsarin da kake ciki, wallahi ina tausayin ka saboda na tabbata Sai Allah ya tambaye ka yadda ka gudanar da mulkin ka. Allah kasan halin da kasar nan ke ciki Allah kayi mana maganin duk Wani azzalumi da ya hana kasar Zaman lafiya, Allah mun tuba ka yafe mana.. #securenorth #endbokoharam #endbanditry #endkidnapping #servicechiefsmostgo”

Ga bidiyon nan kasa sai ku kalla.

What's On Your Mind?