Mawaka, Ali Jita, Recent Emir,nazifi Asnanic da dai sauransu a cikin ayarin Jama’a, ya yin da suke gudanar da zanga-zangar lumana a garin Kano, don nusar da Gwamnatin Nijeriya akan halin rashin tsaro, garkuwa da mutane, da sauran abubuwan da suka addabi yankunan Arewa.
Nigeria Youth Investment Fund: Abu uku da suka kamata ku sani kan samun tallafin matasa N75bn
Kalli hotunan yadda zanga zanga ta faru a kano.
756 total views, 6 views today
Be the first to comment