Jaruma mai kayan mata ta siyawa zpeeety danƙareriyar mota ta kere sa’a

0
46

A yammacin jiya ne zulaihat Ibrahim wanda ankafi sani da zpeeety ta wallafa a shafinta na Instagram inda take Matukar jin dadi inda take cewa.

Banida bakin magana akan wannan abu da jaruma tayi wanda idan tayi abu kamar bazai zamo gaske ba, jaruma kamar wata baiwar Allah ce mai sihiri ,wanda tana da saukin kai bata da matsala sai tana da wuyar ganewa.

ASUU ta janye yajin aikinta na tsawon wata tara a Najeriya

Ta kara da cewa ina masoya ina son ku tayi murna kuma ku isar min da godiya ga jaruma wanda ta zamo yanzu daya daga cikin duniya ta.

Ga dai rubutun da ta wallafa sai a gafarcemu da yadda munka fasa abun iya fahimtar mu.

https://www.instagram.com/p/CJG91OtF3Ac/?utm_source=ig_embed

What's On Your Mind?