JARUMA HAFSAT IDRIS TA SAYI MOTAR MILIYAN 15

0
105

FITACCIYAR JARUMA A KANYWOOD HAFSAT IDRIS TA SIYA SABUWAR MOTA TA KIMANIN KUDI NAIRA MILIYAN SHA BIYAR 15

Ita dai Hafsat Idris wadda akafi sani Barauniya, jaruma ce sananniya a fagen finafinan Hausa, kuma Jarumar ta dade tana haskakawa a fina_finai dabam_dabam.

JARUMA HAFSAT IDRIS TA SAYI MOTAR MILIYAN 15

A jiya ne dai Jarumar a shafin ta na instagram ta wallafa hotunan sabuwar motar ta ta da ta siya. Binkice ya nuna cewa motar a kalla kudin ta yakai kimanin kudi naira miliyan shabiyar 15.

JARUMA HAFSAT IDRIS TA SAYI MOTAR MILIYAN 15

Bayan wallafa hotunan ne akaita cece-kuce a shafin nata ciki kuwa har da sauran jaruman Kannywood a masu taya ta murna.

What's On Your Mind?