DOWNLOAD: Jana’izar Aqidar Shugaban Yan Kogo abduljabar – sheikh bashir sani sokoto

0
353

Kwararren Malamin Sunnah a fagen Qur’ani da Hadisi, Masani akan ilmin kimiyya da halittu, Babban Lecturer a jami’ar UDUTH Sheikh Dr Bashir Ahmad Sani Sokoto Malamin da ya kware sosai wajen fallasa asirin yahudawan duniya, a wannan karon ya tona asirin bakin bayahude na cikin gida Abduljabbar Nasiru Kabara, Malam ya masa wankin babban bargo

Hakika Sheikh Dr Bashir ya yiwa Abduljabbar raddin da ina tsamman ba’a taba masa irinsa ba, Malam ya tsara raddin nasa mataki-mataki yana dauko maganganun da Abduljabbar ke yi na zagin jaanibin Annabi (SAW) da Sahabbansa da Matansa

Sheikh Bashir Ahmad Sokoto ya yiwa raddin nasa take da JANA’IZAR AKIDAR ‘YAN KOGO inda ya fito da maganganun Abduljabbar kamar haka:

Jana’izar Aqidar Shugaban Yan Kogo abduljabar - sheikh bashir sani sokoto

(1) Abduljabbar ya kira fiyayyen halitta (SAW) da sunan bunsuru (Wa’iyazubillah), Sheikh Bashir Ahmad Sani ya masa raddi kan wannan batanci da Zindiki Abduljabbar ya yi ga Annabi

(2) Abduljabbar ya alakanta fiyayyen Halitta (SAW) da aikata mummunan dabi’ah irin ta mutanen Annabi Lud (Wa’iyazubillah)
inda yace wai Annabi (SAW) ya tsotsi zakarin Hussain bin Ali bin Abi Daalib, Sheikh Bashir ya ragargaji Abduljabbar da hujja akan wannan batanci da ya yiwa Annabi

(3) Abduljabbar yace wai Auren Annabi (SAW) da matars na farko Nana Khadija an daura auren ne cikin maye na giya, da Annabi da wadanda suka daura auren wai ba’a hayyacinsu suke ba, don haka ba aure aka daura ba, Sheikh Bashir ya ragargaji Abduljabbar kan wannan sharri nasa

(4) Abduljabbar yace Manzon Allah (SAW) ya tarar da Sahabinsa Anas a bandaki tsirara, wai har Annabi ya sanya hannunsa a tsakanin farjin Anas yana nuna masa yadda zaiyi wanka, Sheikh Bashir ya ragargaji Abduljabbar kan wannan batanci da ya yiwa Annabi

Wannan raddi ne na musamman, Abduljabbar yasha raddi da ga gurin Malamin da yake tsananta bincike wajen bankado asirin yahudawan duniya balle kananan bakaken yahudawa na cikin gida irinsa

Ina mai tabbatar muku jama’ar Musulmi wallahi har abada Abduljabbar ba zai iya kubutar da kansa ba akan batancin da ya yiwa Annabi (SAW), ga shari’ar Musulunci za’a yanke masa hukuncin kisa ne, karshe sai dai iyayen gidansa yahudawan duniya suyi amfani da tsarin Structure su kubutar dashi

Yaa Allah Ka wulakanta Abduljabbar tun anan duniya Amin.

DOWNLOAD MP3

What's On Your Mind?