Sheikh Abdullahi bala lau Shugaban kungiyar izalatul bidi’ah wa’ikamatus sunnah reshen jahar kaduna yayi jan hankali ga Musulmi akan zanga zangar da ke faruwa a halin yanzu.
Bidiyo: Rikici a Jos, jarumi Bello Muhd Bello ya gudo Daga Asibiti Tsira da Rayuwar sa
Wanda yayi jawabi mai gamsarwa ga duk musulmi yana da kyau su saurari wannan jawabi a cire akida da ke tsakaninmu wannan akan duk al’ummar nigeria ce baki daya.
Ga bidiyon nan kasa.
311 total views, 1 views today