Jamila Nagudu Tafashe Dakuka Bayan Ganin Videon Rasuwarta Kai Jama’a Innalillahi Wainna ilaihirajiun yan kannywood
Jamila Nagudu ta fashe da kuka a lokacin da ake yada labarin mutuwarta a kafafen sada zumunta, ciki har da bidiyon. ido.
Duk wanda ya ga wannan bidiyon na iya sanar da mu idan mun fahimci dalilin da ya sa yake kuka a sashen ra’ayoyinmu.
Kanwar Ummi Zee Zee , Haseena ta tona wadansu maganaganu masu kashe jiki Akan Zee Zee
Ga bidiyon abinda ya faru nan munkawo maku asha kallo lafiya.