DA ƊUMI ƊUMIN SA | Jami’an Tsaro Sun Cafke Omoyele Sowore

0
48

Sahara Reporters wadda ta kware wajen cin zarafin al’ummar Arewa a birnin tarayya Abuja.

Hakazalika, kamar yanda Sahara suka wallafa, an ji masa ciwo kafin a yi nasarar cafke shi tareda sauran abokanansa.

DA ƊUMI ƊUMIN SA | Jami’an Tsaro Sun Cafke Omoyele Sowore
Kalli Zafaffan Hotunan Rahama Sadau A Kasar Dubai Wajen Shakatawa

Idan dai baku manta ba, Omoyele Sowore yana daya daga cikin matasa da suka shirya zanga-zangar ENDSARS, wadda ta janyo asarar rayukka da dimbin dukiya a Arewacin Najeriya da kuma Kudanci.

Hakazalika, Omoyele Sowore ya sha yin ikirarin yi wa buhari zanga-zanga domin ganin an ham6aradda gwamnatinsa kamar yanda ya sha rubutawa a shafukansa na sada zumunta.

What's On Your Mind?