Isra’ila Na Ci Gaba Da Luguden Wuta Ta kasa Da Sama Kan Gaza

- Advertisement -

Isra’ila Na Ci Gaba Da Luguden Wuta Ta kasa Da Sama Kan Gaza

Isra’ila ta ci gaba da ruwan bama-bamai a Gaza da manyan bindigogi da kuma hare-hare ta sama a jiya Juma’a a matsayin martani ga rokoki da aka harba mata daga yankin da ke karkashin ikon Hamas, a rikicin da ke kara muni wanda ya zuwa yanzu ya hallaka sama da Falasdinawa 100.

Majalisar dinkin Duniya ta ce Kwamitin Tsaron zai yi zama a ranar Lahadi don lalubo hanyar magance rikicin kamar yadda Sakatare Janar na Majalisar Antonio Gutteres ya yi kira da “A hanzarta kawo karshen mamaye da kuma dakatar da fada”.

Sakataren Harkokin Wajen Amurka Antony Blinken ya ce Washington “ta damu matuka recreation da tashin hankalin da ake yi, kuma Ma’aikatar Harkokin Wajen ta bukaci ‘yan kasar da su “sake tunani recreation da tafiya zuwa Isra’ila”.

Yawancin kamfanonin jiragen sama na duniya – ciki har da KLM, British Airways, Virgin, Lufthansa da Iberia – solar soke tashin jirage a sakamakon yadda ake kai hare-hare ta sama.

- Advertisement -