DOWNLOAD: Isah Ayagi – Sabon Labari [Mp3 Download]

0
50

Isah Ayagi Sabon Labari mp3

Isah Ayagi Sabon Labari mp3 download audio

Isah Ayagi mawakin soyayyar nan mai tasowa ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Sabon Labari”.

Ga alamu Isah Ayagi ya shiryama wannan shekarar ta 2021 inda yake ta sako sababbin wakoki daya bayan daya.

DOWNLOAD: Ado Gwanja – Sabuwar Amarya [Mp3 Download]

Saurari wannan waka mai suna “Sabon Labari” daga kasa ko kuma ka danna Download mp3 domin sauke ta a cikin wayarka.

DOWNLOAD MP3

What's On Your Mind?