Isah Ayagi Hasken Ruhi mp3 download audio
Isah Ayagi mawakin soyayyar nan mai tasowa ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Hasken Ruhi”.
DOWNLOAD: Isah Ayagi – Sabon Labari [Mp3 Download]
Ga alamu Isah Ayagi ya shiryama wannan shekarar ta 2021 inda yake ta sako sababbin wakoki daya bayan daya.
Saurari wannan waka mai suna “Hasken Ruhi” daga kasa ko kuma ka danna Download mp3 domin sauke ta a cikin wayarka.